2 Samuel 12:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dattawan iyalinsa suka tsaya kusa da shi don su ɗaga shi daga ƙasa, amma ya ƙi, bai kuwa ci wani abu tare da su ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَتَّاوَنْ غِدَنْ دَاوُدَ سُكَذُواْ وُرِنْسَ سُلَلَّشٜىٰشِ يَتَاشِ دَغَ ڧَسَا، عَمَّا يَڧِ، يَكُمَڧِ ثِنْ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai fādawansa suka zo suka kewaye shi, don su tashe shi daga ƙasa, amma bai yarda ba, bai kuma ci abinci tare da su ba.