2 Samuel 12:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Barorinsa suka ce masa, โMe ya sa kake yin haka? Yayinda yaron yake da rai, ka yi azumi, ka kuma yi kuka, amma yanzu da yaron ya mutu, ka tashi, ka kuma ci abinci!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุงุณููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ุงููุบูุฏูุง ุณููู ุชูู
ูุจูููููฐุดู ุณูููุซูููฐ ยซู
ูููฐููุณูุง ูููู ุญูููุ ูููุงูููุซููู ุฏู ููุฑููุงูู ููููููฐุฏู ุฑููู ูููู ุงููุธูู
ูุ ูููู ูููููุงุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ุฏู ููุฑููุงูู ููู
ูุชูุ ููุชูุงุดู ููุซู ุนูุจูููุซู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fฤdawansa suka ce masa, โMe ka yi ke nan? Ka yi azumi, ka yi kuka saboda yaron tun yana da rai, amma da yaron ya rasu ka tashi, ka ci abinci.โ