2 Samuel 12:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu da ya mutu, me zai sa in yi azumi? Zan iya dawo da shi ne? Ni zan je wajensa, ba shi zai dawo wurina ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَيَكٜىٰ يَنْذُ يَمُتُ، دُوانْمٜىٰ ذَنْيِ أَظُمِ؟ إِنَ عِيَ دَاوُاْ دَشِينٜىٰ؟ ذَنْ تَڢِے وُرِنْسَ، عَمَّا شِ بَذَيْ كُواْمُواْ وُرِينَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma yanzu ya rasu, me zai sa kuma in yi azumi? Zan iya koma da shi ne? Ni zan tafi wurinsa, amma shi ba zai komo wurina ba.”