2 Samuel 12:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Dawuda ya yi wa matarsa Batsheba ta’aziyya, ya kuma tafi wurinta ya kwana da ita. Ta kuma haifi ɗa, suka ba shi suna Solomon. Ubangiji ya ƙaunace shi;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ كُوَ يَتَعَظَنْتَرْدَ مَاتَرْسَ بَتْشٜىٰبَةُ، يَسَاكٜىٰ ݣُونَ دَ عِتَ، سَيْ تَحَيْڢَ مَسَ طَا، عَكَسَا مَسَ سُونَ سُلَيْمَٰنُ؞ يَهْوٜىٰهْ يَاڧَوْنَثِ يَرُوانْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Dawuda ya yi wa Batsheba, matarsa, ta'aziyya. Ya shiga wurinta, ya kwana da ita. Ta haifa masa ɗa. Ya raɗa masa suna Sulemanu. Ubangiji kuwa ya ƙaunace shi,