2 Samuel 12:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Yowab ya aika manzanni wurin Dawuda yana cewa, “Na yaƙi Rabba na kuma ƙwace hanyar samun ruwanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْوَبْ يَعَيْكَ دَ سَڧُواْ ذُوَا وُرِنْ دَاوُدَ يَثٜىٰ «نَيِ يَاڧِ دَ رَبَّهْ نَكُمَ كَامَ وُرِنْ سَامُنْ ضُوً غَرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya aiki manzanni wurin Dawuda ya ce, “Na yaƙi Rabba, na kama hanyar samun ruwansu.