2 Samuel 12:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu fa ka tattara saura rundunoni ka fฤษa wa birnin ka ci shi. In ba haka ba zan karษe birnin, a kuma kira shi da sunana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ุณููู ูููููฐููุงู ุณูููุฑููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุณููููู ููุงฺงู ุนูุซููููู ุจูุฑูููููุ ฺููจููุซูููฐ ุจูุฑูููููุ ุงูููู ุจูููููุจูุ ุฐููู ฺจููุซูููฐุชู ุฏูููููููุ ุนูููู
ู ููุฑูุชู ุฏู ุณูููููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu ka tara sauran sojoji ka fฤษa wa birnin, ka ci shi da kanka. Gama ba na so in yi suna da cin birnin.โ