2 Samuel 12:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Dawuda ya tattara sauran rundunar sojojin suka tafi Rabba suka fāɗa masa suka kuma ci shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ دَاوُدَ يَتَارَ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْ يَتَڢِے رَبَّهْ؞ يَيِ يَاڧِ دَ بِرْنِنْ حَرْ يَثِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai Dawuda ya tara sauran sojoji duka, ya tafi Rabba, ya yi yaƙi da ita, ya kuwa ci birnin.