2 Samuel 12:31 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya fito da mutanen da suke a can, ya sa su su yi aiki da zarto, da diga, da kuma gatari, ya kuma sa su bugan bulok. Haka ya yi wa dukan garuruwan Ammonawa. Saโ€™an nan Dawuda da dukan sojoji suka koma Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ฺขูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ูŠูŽุชูู„ูŽุณู’ุชูŽุงุณู ุณููŠู ุนูŽูŠู’ูƒู ุฏูŽ ุฒูŽุฑู’ุชููˆุงู’ ุฏูŽ ุฏูุบูŽ ุฏูŽ ุบูŽุงุชูŽุฑูู†ู’ ุจูŽฺงูู†ู’ ฺงูŽุฑู’ฺขูœู‰ูฐุž ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุณูŽุงุณู ุณููŠู ุจูู„ููˆุงูƒู’ ู†ูŽู„ูŽุงูƒูŽุž ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุญูŽูƒูŽ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุบูŽุฑูุถููˆู‹ ุงู”ูŽู…ู‘ููˆุงู’ู†ูŽุงูˆูŽุงุž ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌูู†ู’ุณูŽ ุณููƒูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma kamo mutanen da suke cikin birnin, ya sa su su yi aiki da zartuka, da faretani, da gatura. Ya kuma sa su yi tubula. Haka Dawuda ya yi da dukan biranen Ammonawa. Sa'an nan Dawuda da dukan sojojinsa suka koma Urushalima.