2 Samuel 12:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya husata ฦwarai da mutumin, ya ce wa Natan, โMuddin Ubangiji yana a raye, mutumin da ya yi wannan ya cancanci yฤ mutu!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุฌู ฺขูุดููู ู
ููู ุงููุฑูุฒฺูงูููููู ุณููุงูุณูููุ ุณูููููุซูููฐ ูู ููุชููู ยซููุง ุถฺููููููฐ ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ู
ููู ุฑูููุ ู
ูุชูู
ููู ุฏู ูููู ููููููู ูู ุงููุณู ุนูููุดูููฐุดู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya husata ฦwarai a kan mutumin, ya ce wa Natan, โHakika mutumin da ya yi haka ya cancanci mutuwa.