2 Samuel 12:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Natan ya ce wa Dawuda, โKai ne mutumin! Ga abin da Ubangiji, Allah ya ce, โNa naษa ka sarki bisa Israโila, na kuma cece ka daga hannun Shawulu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููู ููุซูููฐ ูู ุฏูุงููุฏู ยซุงููููุ ููููููููฐ ู
ูุชูู
ููู! ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ โนููุง ููููฐูปูููฐูู ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุง ููู
ู ูููปูุชูุฑู ุฏููููู ุฏูุบู ุญูููููู ุทูุงูููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Natan ya ce wa Dawuda, โKai ne mutumin. In ji Ubangiji Allah na Isra'ila, โNa naษa ka Sarkin Isra'ila, na cece ka daga hannun Saul.