2 Samuel 12:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ba ka gidan maigidanka, da matan maigidanka duka. Na ba ka gidan Israโila da Yahuda. Da a ce dukan waษannan sun kฤsa maka, ai, da na ฦara maka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุจูุงูู ุบูุฏููู ู
ูููุบูุฏููููู ุทูุงูููุชู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ู
ูุชููู ู
ูููุบูุฏูููููุ ููุง ููู
ู ุจูุงูู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏู ูู ูููููุฏูุ ูููุงู ุฏูู
ูุง ููููููู ุจููู ุงููุดูููฐููุจู ุฏู ฺููงูุงุฑู ู
ููู ุงููุจูููุฏู ฺููขู ุญูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma ba ka gidan ubangidanka da matansa. Banda wannan kuma na ba ka gidan Isra'ila da na Yahuza. Da a ce wannan ya yi maka kaษan, da na ฦara maka kuma kamar haka.