2 Samuel 13:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana nan sai Amnon ɗan Dawuda ya fara son Tamar, kyakkyawar ’yar’uwar Absalom ɗan Dawuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبْسَلُوامْ طَنْ دَاوُدَ يَنَدَ یَرْعُوَ مَيْݣَوْ سُواْسَيْ مَيْ سُونَ تَمَرْ؞ أَنَانً سَيْ أَمْنُوانْ طَيَ دَغَ ثِكِنْ یَیَنْ دَاوُدَ يَڢَارَ سُوانْ تَمَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Absalom, ɗan Dawuda, yana da kyakkyawar ƙanwa, sunanta Tamar. Ana nan Amnon ɗaya daga cikin 'ya'yan Dawuda, ya ƙaunace ta.