2 Samuel 13:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da ta kai masa don yă ci, sai ya cafke ta ya ce, “Zo in kwana da ke, ’yar’uwata.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ تَجٜىٰ كُسَدَشِ دُواْمِنْ يَثِ، سَيْ يَثَڢْكٜىٰتَ يَثٜىٰمَتَ «یَرْعُوَتَ، ذُواْ كِݣُونَ دَنِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da ta kawo kusa da shi don ya ci, ya kama ta, ya ce, “Zo in kwana da ke ƙanwata.”