2 Samuel 13:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ya yi lalata da ita sai Amnon ya ƙi ta da mummunan ƙiyayya. Zahiri ya ƙi ta fiye da ya ƙaunace ta. Sai Amnon ya ce mata, “Tashi, ki fita!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ أَمْنُوانْ يَڧِتَ دَ مُومُّنَرْ ڧِيَيَّ، حَرْ مَا يَدَّ يَڧِتَ يَڢِ يَدَّ يَسُواْتَ دَڢَرْكُواْ؞ سَيْ يَثٜىٰ مَتَ «كِتَاشِ كِڢِتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan haka sai Amnon ya ƙi ta da mummunar ƙiyayya, har ƙiyayyar ta fi yawan ƙaunar da ya yi mata. Ya ce mata, “Tashi, ki fita.”