2 Samuel 13:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka bawansa ya fitar da ita, ya kuma sa aka rufe ƙofa. Tana sanye da doguwar riga mai kayan ado masu tsada, gama wannan ne irin kayan da budurwai ’ya’yan sarki mata suke sawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَيْيِ مَسَ حِدِمَرْ نَنْ يَڢِتَرْدَ عِتَ وَجٜىٰ، سَعَنً يَكُلّٜىٰ ڧُواْڢَرْ؞ تَمَرْ كُوَ تَنَ سَنْيٜىٰ دَ دُواْغُوَرْ رِغَا مَيْ دُواْغَيٜىٰنْ حَنُّ، غَمَا حَكَ بُدُرْوَيْ نَغِدَنْ سَرْكِے سُكٜىٰ أَدُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tamar kuwa tana saye da doguwar riga mai hannuwa, gama haka gimbiyoyi budurwai suke ado. Baran Amnon kuwa ya fitar da ita, ya kulle ƙofar.