2 Samuel 13:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Tamar ta zuba toka a kanta, ta kuma yayyage doguwar riga mai kayan adon da take sanye da shi. Ta sa hannunta a kai, ta tafi tana kuka da ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَمَرْ تَظُبَ تُواْكَ عَكَنْتَ سَبُواْدَ كُنْيَا، تَكَامَ رِغَرْتَ تَيَاغٜىٰ؞ تَا سَا حَنُّوَنْتَ عَكَيْ تَنَ تَڢِيَ تَنَ كُوكَا تَنَ إِيهُ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tamar ta baɗe kanta da toka, ta keta doguwar rigarta mai hannuwa wadda ta sa, ta rufe fuska da hannu, ta tafi tana ta kuka da ƙarfi.