2 Samuel 13:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amnon ya matsu ƙwarai har abin ya sa shi ciwo saboda ƙanuwarsa Tamar. Ya gane zai zama da wuya yă sadu da Tamar ita kaɗai, gama ba ta taɓa kwana da namiji ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِنْ يَڟَنَنْتَاوَ أَمْنُوانْ، حَرْ يَجَٰوُاْ وَكَنْسَ ثِيوُاْ سَبُواْدَ یَرْعُوَرْسَ تَمَرْ؞ يَغَانٜىٰ ذَيْ ذَمَ دَ وُيَ يَسَدُ دَ تَمَرْ عِتَ كَطَيْ، غَمَا عِتَ بُدُرْوَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amnon ya matsu har ya fara ciwo saboda Tamar ƙanwarsa. Ita kuwa budurwa ce, ba shi yiwuwa Amnon ya yi wani abu da ita.