2 Samuel 13:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Absalom kuwa bai yi wa Amnon wata magana ta alheri ko ta mugunta ba; ya ƙi jinin Amnon domin ya ci mutuncin ƙanuwarsa Tamar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبْسَلُوامْ كُمَ بَيْثٜىٰ وَ أَمْنُوانْ كُواْمٜىٰبَ، غَمَا يَاڧِ أَمْنُوانْ سَبُواْدَ يَٻَاتَ یَرْعُوَرْسَ تَمَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Absalom bai tanka wa Amnon da wata magana ta alheri ko ta mugunta ba, gama yana ƙin Amnon saboda ya yi wa Tamar ƙanwarsa faɗe.