2 Samuel 13:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Absalom ya je wurin sarki ya ce, “Bawanka ya sa masu askin tumaki sun zo. Ko sarki da fadawansa za su zo tare da ni?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبْسَلُوامْ يَجٜىٰ وُرِنْ سَرْكِے يَثٜىٰ مَسَ «رَنْكَيَدَطٜىٰ! مَاسُ أَسْكِنْ غَاشِنْ تُمَكِ سُنْ ذُواْ مِنِ عَيْكِ؞ كُواْ ذَاكَذُواْ دَ دَتَّاوَنْكَ مُيِ بِكٍ تَرٜىٰ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma tafi wurin sarki, ya ce masa, “Ranka ya daɗe, ga shi, ina sausayar tumakina, ina roƙonka, ka zo, kai da fādawanka tare da ni.”