2 Samuel 13:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya ce, “A’a ɗana, bai kamata dukanmu mu tafi ba; don kada nauyi yă yi maka yawa.” Absalom dai ya dāge, duk da haka sarki ya ƙi yă je, sai dai ya albarkace shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يَأَمْسَ مَسَ يَثٜىٰ «أَعَ طَانَ، بَذَامُ تَڢِے دُكَ بَ دُواْمِنْ ذَامُيِ مَكَ يَوَ؞» أَبْسَلُوامْ يَنَاثٜىٰ مَسَ، عَمَّا دَاوُدَ يَڧِ؞ سَيْ دَيْ يَسَا مَسَ أَلْبَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sarki ya ce wa Absalom, “A'a ɗana, ba ma tafi duka ba, don kada mu nawaita maka.” Absalom ya dāge cewa, sai sarki ya je, amma duk da haka sarki bai tafi ba, sai dai ya sa masa albarka.