2 Samuel 13:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Absalom ya nace don sarki yă yarda, saboda haka sarki ya bar Amnon da sauran ’ya’yan sarki maza su tafi tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَبْسَلُوامْ يَنَاثٜىٰ مَسَ حَرْ دَاوُدَ يَيَرْدَ أَمْنُوانْ دَ سَوْرَنْ یَیَ مَذَنْ سَرْكِے سُتَڢِے تَرٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Absalom ya dāge har sarki ya yarda. Amnon da dukan 'ya'yan sarki suka tafi tare da shi.