2 Samuel 13:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Amnon yana da wani aboki mai suna Yonadab, ɗan Shimeya, ɗan’uwan Dawuda. Yonadab dai mai wayo ne ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَمْنُوانْ يَنَدَ أَبُواْكِ مَيْ سُونَ يُواْنَدَبْ طَنْ شِمٜىٰيَ طَنْعُوَنْ دَاوُدَ؞ يُواْنَدَبْ يَنَدَ وَيُواْ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Amnon yana abuta da Yonadab, ɗan Shimeya, ɗan'uwan Dawuda. Yonadab kuwa yana da hila.