2 Samuel 13:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke kan hanyarsu, sai labari ya kai kunnen Dawuda cewa, “Absalom ya kashe dukan ’ya’yan sarki maza; ko ɗayansu Absalom bai rage ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكٜىٰ كَنْ حَنْيَرْ كُواْمَاوَا، سَيْ لَابَرِ يَكَيْ كُنّٜىٰنْ دَاوُدَ ثٜىٰوَ أَبْسَلُوامْ يَكَشٜىٰ دُكَنْ یَیَ مَذَنْ سَرْكِے، كُواْ طَيَ بَيْ ڟِيرَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke kan hanya labari ya kai kunnen Dawuda. Aka ce, “Absalom ya kashe dukan 'ya'yan sarki, ba wanda ya tsira daga cikinsu.”