2 Samuel 13:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya tashi, ya yage tufafinsa, ya kuma kwanta a ƙasa; dukan bayinsa kuwa suka tsaya da rigunansu yagaggu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے دَاوُدَ يَتَاشِ يَيَاغٜىٰ رِغَرْسَ يَݣُونْتَ عَڧَسَا سَبُواْدَ بَڧِنْ ثِكِ؞ حَكَ مَاسُ يِمَسَ حِدِمَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ تَرٜىٰ دَشِ سُو مَا سُكَ يَيَّاغٜىٰ رِيغُنَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarki ya tashi ya keta rigunansa, ya kwanta a ƙasa. Dukan barorinsa kuma da suke tsaye a wurin suka kyakketa rigunansu.