2 Samuel 13:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada mai girma sarki yă damu da jita-jitan nan cewa an kashe dukan ’ya’yan sarki maza. Amnon ne kaɗai ya mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ، رَنْكَيَدَطٜىٰ، كَدَ كَيِ تُنَانِ ثٜىٰوَ دُكَنْ یَیَنْكَ نٜىٰ عَكَ كَشٜىٰ؞ أَمْنُوانْ نٜىٰ كَطَيْ يَمُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka, kada shugabana sarki ya damu, cewa, an kashe dukan 'ya'yan sarki, gama Amnon ne kaɗai aka kashe.”