2 Samuel 13:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka, sai Absalom ya gudu. To, mutumin da yake tsaro a wannan lokaci ya ษaga kai sai ya ga mutane da yawa a hanya, yamma da shi, suna gangarowa daga gefen tudu. Sai mai tsaron ya je ya gaya wa sarki cewa, โNa ga mutane ta wajen Horonayim, a gefen tudu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุซููููู ุญููู ุณููู ุงููุจูุณููููุงู
ู ููุบูุฏูุ ุณููู ุณูููุฑููููู ุฏูููููููฐ ุบูุงุฏููู ููุฏููุจู ููููููโุบู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุณููู ุฐูููุง ุนููููู ุญููููู ุนูุจูุงููููุณู ุชูููุฌูููฐูู ุบูููฐฺขูููฐูู ุชูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Absalom kuwa ya gudu. Sa'an nan sojan da yake tsaro a wannan lokaci ya ga ษumbun mutane suna tahowa daga hanyar Horonayim, wajen gefen dutse.