2 Samuel 13:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yonadab ya ce wa Sarki, “Duba, ga ’ya’yan sarki maza sun zo; ya faru kamar dai yadda bawanka ya faɗa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْنَدَبْ يَثٜىٰ وَسَرْكِے «رَنْكَيَدَطٜىٰ! غَا یَیَنْكَ سُنْ ذُواْ كَمَرْ يَدَّ نَڢَطَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yonadab ya ce wa sarki, “Waɗannan 'ya'yan sarki ne yake zuwa, kamar yadda na faɗa.”