2 Samuel 13:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Absalom ya gudu ya tafi wurin Talmai ɗan Ammihud, sarkin Geshur. Amma Sarki Dawuda ya yi ta makokin ɗansa kowace rana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبْسَلُوامْ يَغُدُ ذُوَا وُرِنْ تَلْمَيْ طَنْ أَمِّهُدْ، سَرْكِنْ غٜىٰشُرْ؞ سَرْكِے دَاوُدَ كُوَ يَيِ كُوكَنْ طَنْسَ أَمْنُوانْ ݣُونَ دَ ݣُونَكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Absalom ya gudu ya tafi wurin Talmai, ɗan Ammihud, Sarkin Geshur. Dawuda kuwa ya yi makokin Amnon ɗansa kwana da kwanaki.