2 Samuel 13:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Tamar ta tafi gidan ɗan’uwanta Amnon, wanda yake kwance. Ta ɗauki fulawa, ta kwaɓa, ta yi burodi a gabansa ta toya shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَمَرْ تَتَڢِے غِدَنْ طَنْعُوَنْتَ، أَ عِنْدَ يَكٜىٰ ݣُونْثٜىٰ؞ تَا طٜىٰبِے غَارِ، تَݣُوٻَ، تَيِوَيْنَ أَعِدُوانْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tamar kuwa ta tafi gidan wanta Amnon, inda yake kwance. Sai ta ɗauki ƙullu, ta cuɗa, ta toya waina a idonsa.