2 Samuel 14:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya ce, “In wani ya yi miki magana, ki kawo shi wurina, ba zai kuwa ƙara damunki ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَكُمَثٜىٰ مَتَ «أَعَ، بَهَكَ بَنٜىٰ؞ عِدَنْ وَنِ يَسَاكٜىٰيِ مِكِ مَغَنَ، كِكَٰوُاْ مِنِشِ، بَذَيْسَاكٜىٰ دَامُنْكِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya ce mata, “In wani ya ƙara ce miki wani abu, ki kawo shi wurina, ba zai ƙara yi miki fitina ba.”