2 Samuel 14:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matar ta ce, โTo, don me ka yi wa mutanen Allah irin wannan abu? Saโad da sarki ya ce haka, ashe, ba ka hukunta kanka ke nan ba, tun da yake sarki bai yarda ษansa yฤ komo gida ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุซูููฐูู ุชูุซูููฐ ยซู
ูููฐููุณูุง ูููู ููู
ูุชูููููฐูู ุงูููููู ูููู ุงููุจู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููููู ู
ูููุ ุบูู
ูุง ุจูุณูุบู ุดูุฑููุนูุฑูููุ ุงููุดูููฐุ ุจููู ุญูููููุชู ูููููู ููููฐูููู ุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ฺููงู ูููููุงูู
ูุฑูุฏู ุทููููู ููููุฏู ุนููู ูููุงูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ta ce, โTo, me ya sa ka yi wa jama'ar Allah irin wannan abu? Gama bisa ga maganar bakinka, ya sarki, ka hukunta kanka tun da yake sarki bai yarda ษansa ya komo gida ba.