2 Samuel 14:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wataƙila sarki zai yarda yă ceci baiwarsa daga hannun mutumin nan da yake ƙoƙari yă hallaka ni da ɗana daga gādon da Allah ya ba mu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَڧِيلَ سَرْكِے ذَيْجِے يَكُمَ ثٜىٰثٜىٰنِ دَغَ حَنُّنْ مُتُمِنْ دَ يَكٜىٰسُواْ يَهَلَّكَ طَانَ يَرَبَمُ دَ غَادُوانْ دَ اللَّهْ يَبَامُ، وَتُواْ سُونَنْمُ عَثِكِنْ جَمَعَرْ اللَّهْ ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama sarki zai ji, ya cece ni daga hannun mutumin nan da zai hallaka ni tare da ɗana daga cikin jama'ar Allah.’