2 Samuel 14:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sarki ya ce, “Yă tafi gidansa; kada yă zo yă gan ni.” Saboda haka Absalom ya tafi gidansa, bai kuwa je ganin sarki ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَرْكِے يَثٜىٰ «أَ سَاشِ يَتَڢِے غِدَنْسَ، كَدَ يَذُواْ غَبَنَ؞» سَبُواْدَ حَكَ أَبْسَلُوامْ يَوُثٜىٰ غِدَنْسَ بَاتَرٜىٰدَ يَغَ سَرْكِے بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya ce a sa shi ya koma gidansa, kada ya zo gabansa. Absalom kuwa ya yi zamansa can gidansa, bai je gaban sarki ba.