2 Samuel 14:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin dukan Isra’ila babu wanda ake yabon kyansa kamar Absalom. Tun daga kansa har zuwa tafin ƙafansa babu tabo a jikinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دُكَ كُوَ بَاوَنْدَ عَكٜىٰ يَبُوانْ ݣَنْسَ سُواْسَيْ كَمَرْ أَبْسَلُوامْ؞ تُنْدَغَ تَڢِنْ ڧَڢَاڢُنْسَ حَرْ ذُوَا كَنْسَ بَاشِدَ أَبِنْ زَرْغِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikin Isra'ila duka ba wanda ake yaba kyansa kamar Absalom. Tun daga tafin sawunsa har zuwa bisa kansa ba shi da makusa.