2 Samuel 14:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A duk saโ€™ad da ya aske gashin kansa (yakan aske kansa lokaci-lokaci saโ€™ad da ya yi masa nauyi) yakan auna shi, nauyin gashin kuwa yakan kai wajen shekel ษ—ari biyu a maโ€™aunin da ake awo.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽฺงูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐู†ู’ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ูŠูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ุงู”ูŽุณู’ูƒู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุบูŽุงุดูู†ู’ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุณูŽ ู†ูŽูˆู’ูŠูุž ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุณู’ูƒู ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ุบูŽุงุดูู†ู’ุŒ ู†ูŽูˆู’ูŠูู†ู’ุณูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ูˆูŽุฌูœู‰ูฐู†ู’ ูƒูู„ููˆุงู’ ุจููŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya yi aski yakan auna nauyin gashin kansa, nauyin yakan kai wajen shekel ษ—ari biyu. Gama a ฦ™arshen kowace shekara yake aski, sa'ad da gashin ya yi masa nauyi.