2 Samuel 14:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka haifa wa Absalom ’ya’ya uku maza da ’ya mace guda. Sunanta Tamar, ta kuwa zama kyakkyawan mace ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبْسَلُوامْ يَحَيْڢِ یَیَ مَظَا عُكُ دَ مَثٜىٰ غُدَا مَيْ سُونَ تَمَرْ؞ عِتَ كُوَ ݣَكْݣَوَرْ مَثٜىٰثٜىٰ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka haifa wa Absalom 'ya'ya uku maza da 'ya mace guda, sunanta Tamar, ita kuwa kyakkyawa ce.