2 Samuel 14:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce wa bayinsa, โDuba, gonar Yowab tana gab da tawa, kuma yana da shaโir a can. Ku je ku sa mata wuta.โ Sai bayin Absalom suka sa wa gonar wuta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐ ููู
ูุงุณู ููู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ยซููุฌูููฐ ููุฑููู ุบููุงูููุฑู ูููุงูููุจู ููุฏูู ุชูููููฐ ููุณูุฏู ุชูุงููุ ุนูููุฏู ููููููฐุฏู ุญฺูููู ุจูููููฐุ ููุณูุง ู
ูุชู ููุชูุงุยป ู
ูุงุณููู ูู ุงููุจูุณููููุงู
ู ุญูุฏูู
ู ูููู ุณูููุณูุง ููุบููุงูููุฑู ุญฺูููู ูููุงูููุจู ููุชูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce wa barorinsa, โGa Yowab yana da gonar sha'ir kusa da tawa, ku tafi, ku sa mata wuta.โ Barorin Absalom kuwa suka tafi suka sa wa gonar wuta.