2 Samuel 14:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Yowab ya tafi gidan Absalom ya ce masa, “Me ya sa bayinka suka sa wa gonata wuta?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْوَبْ يَتَڢِے غِدَنْ أَبْسَلُوامْ يَيِ تَمْبَيَ يَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰ مَاسُ يِمَكَ حِدِمَ سُكَسَا وُتَا أَغُواْنَتَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowab kuwa ya tashi ya tafi wurin Absalom har gidansa, ya ce masa, “Don me barorinka suka sa wa gonata wuta?”