2 Samuel 14:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Baiwarka tana da ’ya’ya maza biyu. Suka yi faɗa da juna a fili, kuma ba wanda yake can don yă raba su. Ɗayan ya bugi ɗayan, ya kashe shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے بَيْوَرْكَ إِنَدَ یَیَ مَظَا بِيُ وَطَنْدَ ڢَطَ يَهَطَسُ أَغُواْنَ؞ تُنْدَ بَابُ مُتَنٜىٰ أَوُرِنْ دَ ذَاسُ رَبَسُ، سَيْ طَيَ يَبُغِ طَنْعُوَنْسَ يَكَشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Baranyarka tana da 'ya'ya biyu maza, sai suka yi faɗa a gona, inda ba wanda zai raba su, ɗayan kuwa ya bugi ɗayan ya kashe shi.