2 Samuel 15:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana nan sai Absalom ya samo wa kansa wata keken yaƙi da dawakai tare da mutum hamsin da za su sha gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ وَنَّنْ، أَبْسَلُوامْ يَسَامُواْ وَكَنْسَ كٜىٰكٜىٰنْ دُواْكِ دَ دَوَكِ دَ مُتَنٜىٰ حَمْسِنْ دَ ذَاسُ وُثٜىٰ غَبَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan Absalom ya samo wa kansa karusa, da dawakai, da zagage mutum hamsin.