2 Samuel 15:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani manzo ya zo wurin Dawuda ya ce masa, “Zukatan mutanen Isra’ila sun koma wajen Absalom.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَنِ طَنْ عَيْكَ يَذُواْ وُرِنْ دَاوُدَ يَثٜىٰ مَسَ «ذُوثِيَارْ كُواْوَنٜىٰ مُتُمِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ تَكُواْمَ وَجٜىٰنْ أَبْسَلُوامْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana nan sai wani manzo ya zo wurin Dawuda, ya ce masa, “Zukatan mutanen Isra'ila suna wajen Absalom.”