2 Samuel 15:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya kama hanya, dukan gidansa kuwa suna biye da shi; amma ya bar ƙwarƙwarai goma su lura da fada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يَڢِتَ دَ عِيَلِنْسَ دُكَ دَ مَاسُ يِمَسَ حِدِمَ؞ عَمَّا يَبَرْ مَتَ غُواْمَ وَطَنْدَ سَرْكِے يَأَجِيٜىٰ دُواْمِنْ سُلُورَ دَ غِدَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya fita, iyalinsa suka bi shi, amma ya bar ƙwaraƙwarai goma su lura da gidan.