2 Samuel 15:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka sarki ya kama hanya da dukan mutane suna biye da shi, suka yi sansani a wani wuri mai ɗan nisa da Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَرْكِے دَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْسَ سُكَ كَامَ حَنْيَ ذَاسُبَرْ بِرْنِنْ، سَيْ سُكَ ڟَيَ أَغِدَا نَڧَرْشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya fita yana tafiya da ƙafa, dukan mutane kuwa suna biye da shi. Da suka zo Bet-Merhak, wato gida na ƙarshe sai suka tsaya.