2 Samuel 15:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya ce wa Ittai mutumin Gat, “Don me za ka zo tare da mu? Ka koma ka zauna tare da Sarki Absalom. Kai baƙo ne, ɗan gudun hijira daga garinka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يَثٜىٰ وَ إِتَّيْ مُتُمِنْ غَتْ «دُوانْمٜىٰ كَيْ كُمَ كَكٜىٰبِنْمُ؟ كَكُواْمَ كَذَوْنَ دَ سَابُوانْ سَرْكِے؞ غَمَا كَيْ بَڧُواْ نٜىٰ وَنْدَ عَكَ كُواْرَ دَغَ ڧَسَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki kuwa ya ce wa Ittayi, shugabansu, “Don me kai kuma za ka tafi tare da mu? Koma ka zauna wurin sabon sarki, gama kai baƙo ne, ɗan gudun hijira kuma daga ƙasarku.