2 Samuel 15:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce wa Ittai, “Wuce gaba, taka mu je.” Sai Ittai mutumin Gat ya shiga layi tare da dukan mutanensa da iyalan da suke tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَثٜىٰ مَسَ «تُواْ، وُثٜىٰ غَبَ؞» إِتَّيْ مُتُمِنْ غَتْ كُوَ يَوُثٜىٰ غَبَ تَرٜىٰدَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْسَ دَ يَارَا ڧأَنَانً دَسُكٜىٰ تَرٜىٰدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya ce masa, “To, wuce gaba.” Ittayi Bagitte kuwa ya wuce gaba tare da dukan mutanensa da 'yan yaransu.