2 Samuel 15:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Absalom yă ce masa, “Ga shi, ƙararka daidai ne, tana kuma da gaskiya, sai dai ba wakilin sarkin da zai ji ka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَبْسَلُوامْ يَسَوْرَرِ ڧَارَرْسَ؞ يَكُمَثٜىٰ مَسَ «دُوبَ، ڧَارَرْكَ تَنَ دَݣَوْ دَ كُمَ غَسْكِيَ، عَمَّا سَرْكِے بَاشِدَ وَنْدَ ذَيْ سَوْرَرٜىٰكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai Absalom ya ce masa, “Ƙararka tana da kyau, tana kuma da gaskiya, amma sarki ba zai yi maka shari'a ba.”