2 Samuel 15:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Dawuda ya ci gaba yana hawan Dutsen Zaitun, yana kuka yayinda yake tafiya; kansa a rufe, kuma babu takalma a ฦafafunsa. Dukan mutanen da suke tare da shi suka rufe kawunansu suna ta kuka yayinda suke haurawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููููููุฑู ุชูุฏููู ุนูุชูุชููููู ุธูููุชููู ูููู ูููููุงุ ูููู ุชูุชฺูขููู ุจูุงุจู ุชูุงููููู
ูุ ููููู
ู ุฑฺูขูููฐ ููููุณู ุณูุจููุงูุฏู ุจฺูงููู ุซูููุ ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุณูููุจููุดู ููู
ู ุณููู ุฑฺูขูููฐ ููููุณู ุณููู ูููููุง ุณูู ู
ูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda yana tafe ba takalmi a ฦafarsa, ya rufe kansa, yana ta kuka, sa'ad da yake hawan Dutsen Zaitun, dukan mutane kuma da suke tare da shi suka rufe kawunansu, suna hawa, suna kuka.