2 Samuel 15:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Dawuda ya ce masa, “In ka tafi tare da ni, za ka zama mini kaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَثٜىٰ مَسَ «عِدَنْ كَبِينِ، ذَاكَ ذَمَ مِنِ كَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya ce masa, “Idan ka tafi tare da ni za ka zama mini nawaya.