2 Samuel 15:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuma duk saโad da wani ya zo wurin Absalom ya rusuna don yฤ gaishe shi, sai Absalom yฤ sa hannunsa yฤ ta da shi, yฤ kuma rungume shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ู ุฏููู ุณูุนูุฏูู ูููู ููุฐููุงู ููุฑููู ุงููุจูุณููููุงู
ู ููุฑูุณููู ุฏููุงูู
ููู ููุบูููุดูููฐุดูุ ุณููู ุงููุจูุณููููุงู
ู ููุณูุง ุญููููููุณู ููุชูุงุฏูุดูุ ููููู
ู ุณูู
ูุจูุซูููฐ ุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da mutum ya je kusa da shi ya rusuna don ya gaishe shi, Absalom kuwa yakan rungume mutumin ya sumbace shi.