2 Samuel 16:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Dawuda ya ce wa Abishai da dukan fadawansa, โฦana, na cikina, yana ฦoฦari yฤ kashe ni. Balle wannan mutumin Benyamin! Ku ฦyale shi, yฤ yi ta zargi, Ubangiji ne ya ce masa yฤ yi haka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููููู
ูุซูููฐ ูู ุงููุจูุดููู ุฏู ู
ูุงุณู ููู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ยซุนูุฏููู ุญูุฑู ุทูุงูู ููุซููููู ูููู ููููฐู
ู ููููุดูููฐููุ ุจููููููฐ ููููููู ู
ูุชูู
ููู ุจูููููุงู
ููู! ููุจูุฑูุดู ูููู ุชูุฐูุงุบูุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููููฐ ููุซูููฐู
ูุณู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuma ya ce wa Abishai da dukan fฤdawansa, โGa shi ma, ษana na cikina yana neman raina, balle wannan mutumin Biliyaminu! Ku bar shi ya yi ta zagi, gama Ubangiji ne ya umarce shi.